iqna

IQNA

bakin ciki
IQNA - Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya a jawabinsa na Easter, ya yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta a Gaza, tare da baiwa al'ummar wannan yanki damar samun agajin jin kai.
Lambar Labari: 3490900    Ranar Watsawa : 2024/03/31

Me kur’ani ke cewa (53)
A rayuwa, a koyaushe akwai gazawa kuma a gaba da haka akwai nasara. Tambayar da ke zuwa a zuciyarmu idan muka gaza ita ce me ya sa muka gaza? Me ya sa ba mu yi nasara ba? Kuma a saman waɗannan tambayoyin, muna jin baƙin ciki da rashin jin daɗi.
Lambar Labari: 3489224    Ranar Watsawa : 2023/05/29

Tehran (IQNA) Aikewa da wasiku na nuna kyama zuwa wasu masallatai biyu a birnin Landan ya damu musulmin kasar. Rundunar ‘yan sandan Burtaniya na ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin.
Lambar Labari: 3488680    Ranar Watsawa : 2023/02/18

Tehran (IQNA) Wasu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Pontagros, kuma sun kona kur'ani mai tsarki tare da lalata bangon masallacin.
Lambar Labari: 3486622    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya ya nuna rashin jin dadinsa kan yarjejeniyar tsaro da kasar Maroko ta kulla da gwamnatin sahyoniyawan ziyarar da ministan yakin isra’ila ya kai jiya a birnin Rabat.
Lambar Labari: 3486612    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta Azhar ta yi tir da Allawadai da kakakusar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai wa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485996    Ranar Watsawa : 2021/06/09